20260306-Yamai20260306-Yamai

00:00

1x

  • In Ba Ku Ba Gida
  • Sin da Afirka
  • Duniya A Yau
  • Wasannin Motsa Jiki
  • Allah Daya Gari Bambam

Ma’aurata, jajirtattu wajen bincike a bangaren aikin gona da tabbatar da wadatar abinci a kasar Sin

Huang Lili da Kang Zhensheng, ma’aurata ne, kuma malamai ne a jami’ar koyar da ilmin aikin gona da na gandun daji da ake kira da Northwest Agriculture & Forestry University (NWAFU), dake lardin Shaanxi na arewa maso yammacin kasar Sin.  Ko da yaushe tabbatar da cewa kasar Sin ta tsaya da kafarta wajen samar da abinci ya kasance burinsu ne.   樱花视频高清.

more